Jos
A labarin nan, za a ji cewa Jama'atul Nasril Islam ta bayyana takaici a kan yadda gwamnatin Bola Tinubu ta zuba ido ana kashe jama'a babu kakkautawa.
A labarin nan, za a jic ewa jama'a sun fara shiga damuwa a kan yadda aka yi gum kan kashe Hausawa, musamman Musulmi a jihohin Najeriya kuma ba hukunci.
Dakarun sojin Najeriya sun kai dauki jihar Filato yayin da wasu matasa suka kai hari kan wasu matafiya a Mangu. an kashe matafya 7, raunata 21 da kona matar su.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa ana zargin wasu matasa sun kai hari kan wata mota daga Zaria a Mangu da ke jihar Plateau a Arewacin Najeriya.
Yayin da rigimar siyasa da kunno kai kan takarar Bola Tinubu da Kashim Shettima, Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir ya yi magana kan zaben Muslim/Muslim a 2027.
'Yan banga sun kutsa cikin dajin Filato sun fatattaki 'yan bindiga. Yan banga sama da 300 ne suka yi gangamin suka kashe yan bindiga kimamin 80 a dajin.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa shugaban kungiyar CAN na jihar Filato, Rabaran Polycarp Lubo, ya rasu a wani asibiti da ke Jos bayan rashin lafiya.
Gwamnatin Bola Tinubu ta tabbatar da cewa ta ba mutane miliyan shida tallafin kudi cikin wata shida da suka gabata kuma akwai miliyan 15 da za su ci gajiya.
Kungiyar Miyetti Allah a Filato ta fadi yadda aka kai wa makiyaya hari aka kashe shanu sama da 100 a yankuna daban daban. An kashe makiyayi daya da jikkata wasu.
Jos
Samu kari