Kashim Shettima
Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima ya bayyana cewa gwamnatin Najeriya ba ruwamta da duk wani abu da ya shafi ƙera makaman nukiliya.
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima ya wakilci Bola Tinubu yayin da ya kai gaisuwar ta’aziyya ga dangin marigayi Aminu Dantata da ya rasu a makon jiya.
An yi ta yada rade-radin cewa Bola Ahmed Tinubu zai sauya Kashim Shettima a matsayin mataimaki a zaben 2027 da ke tafe a nan gaba wanda fadar shugaban ta karyata.
Bayan murabus din Abdullahi Ganduje daga mukaminsa, wasu ‘yan jihar Borno sun koka matuka kan maƙarƙashiyar da ake shiryasa mataimakin shugaban kasa.
Marigayi Alhaji Aminu Alhassan Dantata ya taba bayyana cewa yana fatan cikawa da imani idan lokaci ya yi. Ya yi maganar ne shekara biyu kafin rasuwar shi.
Sanata Barau Jibrin ya sauya sunan kungiyar goyon bayansa daga Barau zalla zuwa Barau/Tinubu yayin da ake maganar ajiye Kashim Shettima a dauke shi.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar jam'iyyar APC a yankin Gabas ta Tsakiya na son shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dauko Yakubu Dogara a madadin Kashim.
Yayin da ake ga rade-radin cewa shugaban ƙasa Bola Tinubu zai sauya mataimakinsa Shettima kafin zaɓen 2027, an lissafo wasu dalilai da ake ganin hakan zai faru.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin ya bukaci masu neman shi da ya nemi kujerar Kashim Shettima a 2027 su daina su goyi bayan Bola Tinubu.
Kashim Shettima
Samu kari