Aiki a Najeriya
Babatunde Fashola, Ministan Ayyuka da Gidaje na Najeriya ya ce gwamnatin Muhammadu Buhari ta fi gwamnatin Amurka samar da ayyukan more rayuwa ga al'umma a kasar
Hukumar kula da ma'aikata na Jihar Kano ta sallami a kalla mutane hudu daga aiki saboda samunsu da gabatar da takardun bogi da yin karya a wasu bayanansu, Vangu
Wata kwamishina a jihar Zamfara ta hakura ta aje aikinta, ta kuma yanke shawarar komawa Imo domin a ba ta matsayin kwamishina a jihar. Ta bayyana dalilin haka.
Gwamnan jihar Borno ya kaddamar da wasu manyan ayyuka 23 a wasu yankunan jihar Borno. Gwamnan ya gina makarantu da cibiyoyin kiwon lafiya a yankunan jihar.
Gwamnatin jihar Legas ta kame babura sama sama d 400 a jihar, an kuma murkeshesu a bainar jama'a bisa laifin taka dokar hanya a jihar ta Legas a kudannci..
Gwamnatin Najeriya ta gargadi kungiyoyin kwadago kan amfani da sunan kungiya suna karya doka. Hakan ya biyo bayan hana wasu ma'aikata shiga ofishinsu na gwamnat
Kamfanin Coca-Cola ya fusata da yadda Kamfanin Pop Cola ya saci wata daga cikin fasahohinta na kasuwanci. An fara sauraran kara a wata kotu a jihar Kano...
Gwamnatin Najeriya na shirin kawo wani sabon tsarin haraji, wanda zai yi aiki kan masu sayar da ruwan sha da ba barasa ba. Zai iya mayar da farashin tuwan Pure
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, Allah ya yiwa mahaifiyar shugaban hukumar kwastam, Hameed Ali rasuwa. An yi jana'izarta a babban birnin tarayya Abuja.
Aiki a Najeriya
Samu kari