Aiki a Najeriya
An gano yadda sauraniyar kyau a Najeriya ta fara safarar miyagun kwayoyi da kuma yadda NDLEA suka dura gidanta don binciken abin da take aikatawa.
Cif Adebayo Adelabu, Ministan Makamashi ya fada wa yan Najeriya cewa rashin isashen iskar gas ne ya janyo karancin wutar lantarki da ake fama da shi a kasar.
Bola Tinubu ya fitar da kudi domin aikin hanyar Abuja-Kaduna-Zariya-Kano. Gwamnatin tarayya ta dauko ayyuka titunan ne lokacin Muhammadu Buhari yana ofis.
A sahun masu kudin Afrika, Aliko Dangote bai da sa’a har yanzu a kasashen nan, Mike Adenuga da Abdussamad Rabiu sun mallaki biliyoyin daloli zuwa farkon shekarar nan
An bayyana yadda jirgin Rano Air zai fara jigilar fasinja daga jihohin Kaduna, Katsina saboda rage wahala ga jama'a. An bayyana yadda kamfanin ya tsara komai.
An bayyana yadda wasu jihohin Najeriya ke fama da tsadar iskar gas yayin da a wasu aka fi samun saukin farashin gas din da kowa ke siya domin girki a Najeriya.
Tsohon ministan Buhari ya bayyana cewa, duk abinda ke faruwa a Najeriya sakamako ne na abin da 'yan Najeriya suka zaba a zaben da ya gabata a kasar.
Aikin hanyar Abuja-Kaduna ya dawo Naira tiriliyan 1.3. Sanata David Umahi ya koka a kan yadda Julius Berger su ka kara kudin gina titin Abuja-Kaduna-Kano.
Wani matashi ya haddasa cece-kuce sosai a soshiyal midiya bayan ya bayyana yadda ya ajiye aikinsa a sabuwar shekarar nan mutane sun yi martani sosai.
Aiki a Najeriya
Samu kari