Aiki a Najeriya
Wani matashi dan kasar Inyamurai ya ba da mamaki yayin da ya kwace sana'ar malam Bahaushe, ya zama mai sana'ar fawa a daidai lokacin da ake cikin wani yanayi.
A labarin da muke samu, bankunan Najeriya sun fara raba kudi a daidai lokacin da ake cikin matsin adadin kudaden da ake samu a kasar nan. Ga abin da ke faruwa.
Hukumar NDLEA ta bayyana irin kamun da ta yiwa wasu 'yan kwaya a babban birnin tarayya Abuja cikin shekara guda, ta kuma bayyana kayayyakin da da ta kwato.
Gwamna Ikpeazu na jihar Abia ya saka dokar hana gasa kifi, nama da sauran girke-girke a manyan kasuwannin jiharsa. Gwamnan ya saka dokar ne biyo bayan gobara.
An hallaka wani alkali yayin da yake yanke hukunci a jihar Imo, Kungiyar lauyoyin Najeriya sun ce hakan ba daidai bane, kuma za su dauki matakin da ya dace.
A labarin da ke iso mu, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyara birnin Lafia a jihar Nasarawa domin bude wasu ayyukan da ya yi a jihar ta Arewa ta Tsakiya.
Wata daliba ta tabo malamain kwalejin fasaha a Najeriya, inda tace ta ba da al'aurarta ne kafin ta kammala karatu cikin sauki. Kwaleji ya ce zai dauki mataki.
Wata budurwa 'yar Najeriya ta bayyana kadan daga abin da ta gani bayan kammala digiri, ta kama sana'ar dinki don rike rayuwa sabanin aikin lauya da ta karanta.
Hukumar DSS ta yi mamaya a ofishin gwamnan CBN bisa zarginsa da aikata babban laifin daukar nauyin ta'adda a kasar nan. A baya sun nemi a basu damar kama shi.
Aiki a Najeriya
Samu kari