Zaben Shugaban kasan Najeriya
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya bayyana cewa kwadayin mukami ba dalilin da ya sanya ya marawa Tinubu baya ba a zaben shugaban kasa da ya gabata.
A yau 18 ga watan Maris 2023, mutanen jihohin Kaduna da Adamawa za su zabi wanda zai zama sabon Gwamna. A Adamawa, za a gwabza da mace a takarar Gwamnan 2023.
Babban hadimin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Garba Shehu, ya bayyana cewa ƴan Najeriya sun gudanar da zaɓen shugaban ƙasa cikin kwanciyar hankali da lumana.
Mai magan da yawun shugaban kasa, Garba Shehu ya bayyana kadan daga abin da 'yan Najeriya suka ji bayan zaben shugaban kasa da kuma ayyana Tinub mai nasara.
A ranar 29 ga watan Mayu, Bola Tinubu zai hau kan kujerar Shugaban Najeriya. Rahoton nan yana kunshe da abubuwan da zababben shugaban kasar zai fara kamawa.
Za a tonawa juna asiri, Shugabannin Jam’iyyar APC na fada kan zargin cinye kudin zabe. Sakataren APC ya karyata zargin da ake masa a wata wasika daga Lauyansa
Gwamnatin Tarayya ta ce akalla sau 12,988,978 aka yi yunkurin yin kutse a shafukan intanet yayin zaben Shugaban Kasa da na ’yan Majalisun Tarayya da aka yi.
Malamin addini ya ce, ya kamata Buhari ya sallami shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, INEC saboda sakamakon zaben shugaban kasa na wannan shekarar bana.
A zaben nan na 2023 akwai Malaman Musulunci da Fastocin Kirista da ke takara. A wadanda suka fito takara na mukamai akwai Sheikh Ibrahim Khalil a jihar Kano
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari