Zaben Shugaban kasan Najeriya
Malam Nasir El-Rufai yana da ra’ayin cewa zaben shugaban kasa ya koyawa mutane hankali, a cewarsa zaben 2023 ya kunyata masu ci da addini da kokarin kiristoci.
Duk da ya na PDP, Nyesome Wike ya bada gudumuwa da kudi saboda nasarar Bola Tinubu. Tony Okocha ya nemi alfarma idan an tashi raba Ministoci, a ba Wike mukami.
Shugaban jam’iyyar LP a Najeriya ya ankarar da magoya bayan Peter Obi, ‘ya ‘yan jam’iyyar APC sun fara shiri domin komawa filin zabe, za a maimaita zaben 2023.
Gaskiya ta bayyana kan labarin cewa kotun sauraron ƙararrakin zaɓe ta bayar da umarnin cafke shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu. Bincike ya nuna ƙarya ne.
Anyim Pius Anyim ya ziyarci Bola Tinubu a karon farko tun rantsar da shi. Sakataren Gwamnatin Jonathan ya yi kus-kus da Tinubu, ya fadi makasudin zuwa Aso Villa
Shugaba Tinubu ya gabatarwa kotun sauraron karar zaben shugaban kasa da ke zamanta a Abuja takardu hudu a matsayin hujja don kare kansa daga zargin Obi da Atiku
Shugaba Bola Tinubu, daga karshe ya fara gabatar da hujojji na kare kansa a kotun sauraron karar zaben shugaban kasa da ake zarginsa da magudi a zaben 2023.
Jam’iyyar APC ta burma cikin rikice-rikice, Kwadayin kujera ya wargaza ‘Yan APC. Yanzu haka an fatattaki Lauretta Onochie da Cairo Ojougboh daga jam’iyyar APC.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP), Peter Obi ya goge wata wallafa da ya yi a twitter yana mai sukar ayarin motocin shugaba Bola Tinubu.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari