Zaben Shugaban kasan Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana cewa babu wanda zai sake zaben Bola Tinubu a babban zaben 2027 mai zuwa.
Jagororin adawar Najeriya karkashin tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar sun nemi INEC ta masu rijistar sabuwar jam'iyya mai suna ADA.
Ministan yaɗa labarai da wayar da kan jama'a, Mohammed Idris ya bayyana cewa shugaban ƙasa, Bola Tinubu ya koma Legas ne bayan ya kammala wa'adi na biyu.
Tsohon dogarin Abacha, Hamza Al-Mustapha, zai tsaya takarar shugaban kasa a 2027 a karkashin jam'iyyar SDP. Ya bayyana aniyar sa ta dawo da martabar Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar APC ta bayyana mamakin yadda ake yayata hatsaniyar da ta faru a jihar Gombe, inda aka yiwa Abdullahi Umar Gnaduje ihun bama yi.
Tsohon Ministan Matasa da Wasanni a Najeriya, Barista Solomon Dalung ya bayyana cewa yan siyasa dake komawa jam'iyyar APC na gujewa bincike ne kawai.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan ya fito ya yi magana kan batun cewa zai yi takara a zaben 2027. Tsohon shugaban kasan ya ce ba gaskiya ba ne.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya kuma ɗan takara a zaɓen shugaban ƙasa na 1999, Cif Olu Falae ya ce ba Obasanjo ba ne ya samu nasara a zaben 1999.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa ba zai ce ba zai yo takara ba da shugaban kasa Bola Tinubu ba a zaben 2027. Ya ce ya shirya shiga hadaka.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari