Zaben Shugaban kasan Najeriya
‘Dan takaran shugaban kasa a jam’iyyar Labour Party yace ba zai cigaba da tallafin man fetur ba. Idan aka janye tallafi, sai an rika sayen fetur a kan N400.
Gwamna Simon Lalong na Jihar Plateau ya nemi afuwar Cocin Katolika saboda magana da ya fada game da Paparoma a yayin da ya ke kare nadinsa a matsayin direkta j
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers ya fada wa Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, ya yi takatsantsan da mutanen da ke zagaye da s
Dan Takarar Shugaban Kasa na Labour Party, LP, Peter Obi ya jadada cewa zai rage talauci da rashin tsaro idan ya lashe zaben shugaban kasa na 2023 a Najeriya.
Matthew Kukah, Bishop na cocin Katolika na Sokoto, yace tikitin musulmi da musulmi da jam'iyyar APC ta yi koma baya ne ga cigaban da ake samu na hada kan yan ka
Wadanda suka shiga neman tikitin zama ‘Yan Majalisa za su marawa Atiku Abubakar baya ya samu kuri’a miliyan 20, A tarihin Najeriya ba a taba samun wannan ba.
Rikicin cikin gidan PDP ya kara zurfi, Jam’iyya ta dakatar da zaman NEC. Sabanin mutanen Wike da Atiku Abubakar, ta jawo aka fasa yin wannan taro yau a Abuja.
Jihar Ondo Gwamnan Jihar Ondo Rotimi Akeredolu yayi ikrarin cewa dole kujerar shugabankasa ya koma yankin Kudu a 2023 saboda kada a saba yarjejeniyar mulkin ka.
Bayan wasu sauye sauyen tsare-tsare, jam’iyyar APC ta bayyana shirin fara gangamin yakin neman zaben shugaban kasa a ranar 28 ga watan Satumba na wannan shekara
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari