Zaben Shugaban kasan Najeriya
Hukumar gudanar da zabe mai zaman kanta watau INEC a ranar Juma'a ta baiwa yan Najeriya tabbacin cewa za'a haska gaskiya wajen tattara kuri'u a zaben 2023.
Mike Okiro, tsohon sufeta janar na yan sandan Najeriya, ya ce an nada shi kwamishinan yan sanda ne saboda alfarma da Asiwaju Bola Tinubu, lokacin yana gwamnan
Joe Igbokwe, daya cikin na hannun daman Asiwaju Bola Tinubu, ya yi martani kan ikirarin da wani Maxwell Nwadike ya yi na cewe likitan dan takarar shugaban kasa
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah Ayodele, ya ce 'yan Najeriya su shirya dandana kudarsu a wani yanayi mafi wahala da zai faru sakamakon
Ziyarar da Rabiu Kwankwaso zai kawo ranar Asabar ta jawo Gwamnati ta sa a rufe Hedikwatar Jam’iyyar NNPP. Wannan ne ra'ayin Kwamitin yakin neman zaben NNPP.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Accord Party, Farfesa Christopher Imumolen ya zabi tsohon sakataren gwamnatin jihar Zamfara, Bello Bala Maru a matsayin a
Sarkin Kano na 14, kuma tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) ya ba 'yan Najeriya shawarin irin shugabannin da ya kamata su zaba a zaben 2023 mai zuwa.
Jam'iyyar APC ta tsayar da Boka Ahmad Tinubu a matsayin dan takarar shugaban kasa, hakazalika Tinubu ya zabo Kashim Shettima a matsayin abokin gami a zaben 2023
Shugaba Buhari Ya Bayyana Jerin ‘Yan Takaran da Zai Marawa Baya a Zaben 2023. Garba Shehu ya jero wasu ‘Yan takaran da babu ruwan Shugaba Buhari da zabensu.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari