Zaben Shugaban kasan Najeriya
Shugabannin jam'iyyar PDP a yankin Kudu maso Yammacin kasar nan sun ce rikicin da jam'iyyarsu ke dama dashi ba zai hana su karbar mulki a hannun APC ba a zabe.
INEC ba ta da masaniyar kudin da APC da PDP suka kashe a 2019. A ka’idar zabe, duk wata jam’iyya sai ta sanar da INEC abin da ta kashe a yakin neman takara.
Idan har Yakubu Dogara da Injiniya Babachir David Lawal sun bar jam’iyyar APC, alamu na nuna za su iya shiga LP. Zuwa yanzu suna magana da PDP, LP da NNPP.
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Abeokua, babban birnin jihar Ogun ta soke zaben fidda gwanin gwamnan da jam'iyyar PDP ta gudanar a jihar ta Ogun a Kudu.
A 2023, akwai masu ganin ya kamata mulki ya je yankin Kudu maso gabas, abin dubawa shi ne mafi yawan 'yan takara Musulmai ne, illa Kirista daya da ke inuwa LP.
Chimaroke Nnamani, sanatan jam'iyyar PDP daga jihar Enugu, ya ce Asiwaju Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na APC "abokinsa ne, dan uwa kuma takwara." San
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna yakinin cewa gwamnatinsa za ta gudanar da tsarin mika mulki mai nagarta inda sabbin shugabannin siyasa zasu bayyana.
A kasa da sa'o'i 24 za a fara gangamin kamfen din zaben 2023, lokacin da 'yan siyasa da jam'iyyun siyasa za su kada gangar siyasa don tallata 'yan takararsu.
Manyan 'yan siyasan jam'iyyu an ankarar da su kan cewa su yi taka-tsan-tsan, kada su zuba ido tare da raina 'dan takarar shugabancin kasa na LP, Peter Obi.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari