Zaben Shugaban kasan Najeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, yana daga burinsa barin Najeriya cikin aminci yayin da ya sauka daga karagar mulki a zaben 2023 mai zuwa badi.
Kungiyar kiristocin Najeriya ta shirya wani zama da 'yan takarar shugaban kasa don sanin abin da suka shiryawa kiristocin Najeriya. Hakazalika, za su tattauna.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ba zai bari a yi rashin gaskiya ba a zaben 2023, kuma duk wanda ya lashe zabe ba zai baria tauye hakkinsa ba a zaben 2023.
Jam’iyyar Labour Party ta rasa wasu dinbin mabiyanta a garin Olamaboro a jihar Kogi, wani jagoran jam’iyyar yace Labour Party ba za ta je ko ina a zaben 2023 ba
An shigar da karar Bola Tinubu a kotu, ana zargin yana amfani da shekaru da takardun bogi. Enahoro-Ebah yana tuhumar Tinubu, amma ba a fara sauraron shari’ar ba
Neman takarar Bola Tinubu ta jawo jirage sama da 30 suka sauka a filin jirgin Yakubu Gowon a Jos. An ga GwamnoniShugabannin majalisa, da tsofaffin Ministoci.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa, zai sa a yafewa Najeriya bashin da ke kanta matukar aka zabe shi ya gaji Buhari 2023.
Bola Tinubu yace ya yi aiki da Deloitte da Touche a Amurka, an gano hakan karya ne. Kuma ana zargin sa da karyar satifiket a lokacin da zai shiga zaben 1999.
Dan gwamnan jihar Anambra ya bayyana goyon bayansa ga dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, Peter Obi. Ya ce shi a ra'ayinsa yana goyon bayan Obi.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari