Zaben Najeriya
Zamfara - Gwamna Matawalle na Jihar Zamfara ya ayyana ranar 20 zuwa 24 ga watan Yuni a matsayin ranakun hutun aiki domin bawa ma'aikatan gwamnati damar zuwa gar
Kemi Elebute-Halle, yar takarar gwamna na jam'iyyar Action Democratic Party (ADP) a jihar Ekiti, ta yi ikirarin cewa wasu jam'iyyan siyasa suna siyan kuri'un ma
Ekiti - Jami'an Hukumar yaki da rashawa da yi wa tattalin arzikin kasa ta'annarti EFCC, ta kama wasu mutane da ake zargi da hannu wurin siyan kuri'u a zaben gwa
An ji karar harbin bindiga daga fadar sarkin Ifaki, garin su Cif Segun Oni, dan takarar gwamna na jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) a zaben Ekiti da ke gu
Wasu jami'an rundunar yan sandan Najeriya wanda aka tura su samar da tsaro a zaben gwamna da za a yi a ranar Asabar 18 ga watan Yuni a Jihar Ekiti sun gabatar d
Gabanin zaben gwamnan Jihar Ekiti, mazauna jihar wadanda suka yi magana da Legit.ng sun bayyana yan takarar da suka fi so a cikin wadanda ke neman kujerar gwamn
Gwamnan jihar Delta ya dura hedkwatar jam'iyyar PDP domin a tantance shi daga cikin wadanda za a zaba su tsaya takara da Atiku Abubakar a zaben 2023 mai zuwa.
Gwamna Ifeanyi Okowa na jihar Delta ne Atiku ya darje ya zaba, daidai lokacin da wa'adin da INEC ta dibarwa jam'iyyu na bayyana 'yan takararsu ke gab da karewa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma 'dan takarar kujerar shugabancin kasa a karkashin PDP, Alhaji Atiku Abubakar,ya darzo gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa.
Zaben Najeriya
Samu kari