Zaben Najeriya
Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal yace jam’iyyar PDP ta fara namijin kokarin karbe mulkin kasar nan a zaben 2023. Gwamnan na jihar Sokoto ya bayyana wannan a Ondo.
Shugaban kungiyar kiristocin Najeriya ta CAN ya ja kunnen jam’iyyun siyasa akan tsayar da ‘yan takarar su duk masu addinai daya a zaben 2023 da ke karatowa. Ya
Daya daga cikin yayan Basaraken Ebiraland, kuma shahararren ɗan kasuwa, Yarima Malik Ado Ibrahim, ya shiga jami'iyyar hamayya YPP kuma zai tsaya takara a 2023.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Dr. Bukola Saraki, ya ce jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) za ta bude tikitinta na takarar shugaban kasa ga kowa.
Kungiyar matasa daga arewacin Najeriya sun nemi jam'iyyun siyasa su mika tikitin sugabancin kasa a zaben 2023 ga jagoran jam'iyyar APC Asiwaju Bola Tinubu.
Jam'iyyar PDP ta tsayar da dan takarar shugabancinta gabanin babban taronta da zai guduna anan gaba kadan cikin wannan watan na Oktoba. An bayyana sunan wanda y
Wani dan majalisar wakilai ya zargi jam’iyyar All Progressives Congress mai mulki da kulla makirci don yin magudi ga sauran jam'iyyun adawa a babban zaben 2023.
Majalisar Dattijai ta Nigeria ta sake duba kudirin yi wa dokar zabe garambawul da bawa hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, damar zaben hanyar da ta fi dacewa
Tsohon shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta, Farfesa Attahiru Jega, yace bai taba faɗawa kowa cewa yana da shirin tsayawa takarar shugaban ƙasa ba a zaɓen 2023
Zaben Najeriya
Samu kari