Zaben Najeriya
Hukumar zabe mai zaman kaɓta ta ƙasa (INEC) na cigaba da tattara sakamakon zaɓen gwamnan jihar Anambra da aka fafata ranar Asabar 6 ga watan Nuwamba, 2021.
A cikin watannin da suka gabata, tsaro a jihar ya lalace, lamarin da ya dinga zama kalubale tare da tunanin yadda zaben zai kasance a yankin da kasar baki daya.
Duk da akwai 'yan takara 18 tare da jerin jam'iyyun siyasa da suka fito gaba-gadi domin neman kujerar gwamnan jihar Anambra a zaben da za a yi ranar 6 ga Nov.
Sifeto Janar na yan sanda, IGP Alkali Usman, ya cire DIG Joseph Egbunike a matsayin kwamandan tsaro a zaben jihar Anambra da zai gudana ranar Asabar, 6 ga Nuwam
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta, INEC ta ce naira biliyan 100 da aka ware domin gudanar da babban zaben 2023 a kasafin kudin sabuwar shekara ba zai isa ba.
Haramtaciyyar kungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB) ta soke dokar da ta saka na zama gida na dole a yankin kudu mazo gabas, rahoton The Cable. Haramtaciyy
Akwa, Anambra -Hukumar gudanar da zaben kasa INEC ta fara rabon kayayyakin zaben gwamnan jihar Anambra da aka shirya yi ranar Asabar, 6 ga watan Nuwamba, 2021.
Mai baiwa gwamnan jihar Anambra shawara ta musamman, Tommy Okoli, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyya mai mulkin jihar, APGA, ya koma babbar jam'iyyar adawa PDP
Gabannin zaben gwamna, yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kashe jami'an yan sanda hudu a garin Oraifite da ke karamar hukumar Ekwusigo na jihar Anambra.
Zaben Najeriya
Samu kari