Zaben Najeriya
Wata kungiyar goyon bayan dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar ta roki yan Najeriya da su zabi Wazirin Adamawa domin ceto kasar daga durkushewa.
Shugaba Buhari ya bayyanawa yan Najeriya cewa yana son Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC ya gaje shi yayin kamfen a Nasarawa
Kungiyar kiristocin Najeriya, CAN, ta sake fitar da bayanai dangane da irin yan takarar da ta ke shawartar yan Najeriya su kada wa kuri'a a babban zaben 2023.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta aiwatar da gwajin tantancewa ta hanyar amfani da na’urar BVAS. Jama’a a jihohin Imo, Abuja da Legas sun yabawa shirinta.
Yayin da zabe ya karaso, an ji labari a Kudancin Najeriya cewa su Hon. Victor Umukoro sun gaji da yadda ake tafiya a PDP, sun ce za su batawa Jam’iyyar lissafi
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ya shawarci bankin CBN, kada ya tsawaita wa'adin karbar tsaffin naira.
Wasu fitaccen yan Najeriya sun ce kasar bata bukatar zabe a 2023, amma abin da ake bukata shine gwamnatin wucin gadi don yi wa kundin tsarin mulki garambawul.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan ya ce suna kyautata zaton hukumar zabe mai zaman kanta INEC, zata yi zabe sahihi kuma mai nagarta a shekarar 2023
Sanata Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP mai kayan marmari ya bukaci yan Najeriya da su zabi nagartattun shugabanni a zaben 2023.
Zaben Najeriya
Samu kari