Zaben Najeriya
Jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) ta koma bayan ɗan takarar gwamnan jam'iyyar APC a jihar Oyo. Jam'iyyar na son a kawar da mulkin gwamnan PDP a jihar.
Abokin takarar Nura Khalil, dan takarar gwamnan NNPP ya bayyana komawa tsagin dan takarar gwamnan jam'iyyar APC Dikko Radda a zaben gwamna mai zuwa nan kusa.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) zata ɗaukaka ƙara kan hukuncin kotu na yin amfani da katin zaɓe na wucin gadi a ranar zaɓe. Hukumar tace bata yarda.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) tana da gwamnoni masu yawa a.ƙasar nan. Sai dai jam'iyyar zata iya rasa wasu jihohin a zaɓen gwamnoni dake tafe..
Wata babbar kotun tarayya ta umurci hukumar zaɓe mai zaman kanta (INEC) da ta bari ayi amfani da katin zaɓe na wucin gadi, a ranar zaɓen gwamnoni dake tafe.
Sanata Uzor Orji Kalu ya bayyana yadda akayi masa awon gaba da wayoyin sa a birnin tarayya Abuja, a wajen karɓar satifiket ɗin lashe wanda INEC ta shirya..
Duniya Juyi Juyi ce Yayin daYan Jam'iyyar APC a Nasarawa Sukayi Tawaye Samfurin Abi Nagarta Sunce Atafau, Zasu Dangwalawa PDP Kuri'u a Zaben Gwabna Nan Nas
Jam'iyyar Action Democratic Party (ADP) ta musanta jita-jitar da ake yaɗawa cew ɗan takarar gwamnan ta na jihar Kaduna ya janye daga takarar gwamnan jihar.
Gabannin zaben gwamnoni a Najeriya, an yi kazamin karo tsakanin yan daban APC da PDP a jihar Bauchi lamarin da ya kai ga mutuwar mutum 1 da jikkata wasu 15.
Zaben Najeriya
Samu kari