Zaben Najeriya
A Yayin da Kotun Koli Ke Yin Shirin Fitar da Hukuncin Shariar INEC da Jamiyyar NNPP A Ranar Jumaa Mai zuwa To Kuwa Muna nan Muna Jira Martanin Jamiyyar NNPP
Alhaji Atiku Abubakar ya bukaci gwamnonin PDP, G5 da su janye daga yi masa ba’a don ya fadi zaben shugaban kasa cewa ai su ma sun sha kaye a zabensu na sanata.
Jam'iyyar Labour Party (LP) ta bayyana gaskiyar zance kan batun haɗewar ta da jam'iyyar PDP a jihar Kaduna. Jam'iyyar ta bayyana cewa ba zata taɓa haɗewa da PDP
Babban kotu mai zama a Imo ta bada umurni ga rundunar yan sandan Najeriya da hukumar yan sandan farin kaya, DSS, da kada su kama dan takarar gwamnan APGA, Odoh.
Gwamna David Umahi ya bayyana rawar ganin da ya taka wajen tabbatar da ganin yan takarar APC musamman Bola Tinubu sun lashe babban zaben 2023 da aka yi a kasar.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ce, dole za a sake yin zabe a wasu mazabun sanata guda 8 da tace an samu matsala a zaben ranar Asabar 25 ga watan Faburairu.
Hukumar INEC ta sanar da kammala zaben shugaban kasa da na yan majalisun tarayya. INEC ta ce jam'iyyu takwas ne suka raba kujerun majalisa amma PDP a APC sunfi.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta bayar da tabbacin cewa babu abun da zai samu bayanan da ke kan na'urorin BVAS idan aka sake saita na’urorin.
An yi tunanin Festus Keyamo yana cikin Lauyoyin da za su ba Bola Tinubu kariya. An gano Ministocin ba za su iya shiga shari’ar zabe ba sai bayan 29 ga Mayu.
Zaben Najeriya
Samu kari