Zaben Najeriya
Zababbun 'yan majalisar jam'iyyun adawa su 63 sun nuna goyon bayansu ga Tajuddeen Abbas da Benjamin Kalu da jam'iyyar APC mai mulki ta tsaida wajen neman shuga.
Kotun sauraron ƙarar zaben shugaban ƙasa a Najeriya ta amince wa Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP ta baje kolin hujjojinsa cikin makonni 3 kamar yadda ya nema.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce bai damu ba ko kadan don za a rantsar da zababben shugaban kasa, Bola Tinubu kafin kammala kararsu a kotu.
Ladi Adebutu ya samu kan shi cikin matsala domin 'yan sanda su na bincike a kan shi. Jam’iyyar APC ta rubutawa ‘Yan sanda korafi cewa Adebutu ya saye kuri’u.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa, ta yi fatali da buƙatar a riƙa haska zamanta kai tsaye. Atiku Abubakar da Peter Obi ne dai suka shigar da buƙatar
Dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa, zai kawo shaidu sama da 100 domin tabbatar da cewa Tinubu bai lashe zaben shugaban kasa ba.
Wani sanannen lauya a Najeriya mai suna Festus Ogun ya ce hukuncin da kotun tarayya dake Kano a ranar Alhamis 18 ga watan Mayu bai inganta ba, ya yi bayani.
Hon. Abubakar Nalaraba mai wakiltar Nasarawa a Majalisa ya ce ‘Dan takaran da APC suke so, Abbas Tajudeen ba sananne ba ne a majalisar wakilai, bai da kirki.
Shugaban tsagin jam'iyyar Labour Party, Bashir Lamidi Apapa ya bayyana dalilin da zai sa ya amsa gayyatar da zababben shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi masa
Zaben Najeriya
Samu kari