Matsin tattalin arziki
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya ce gwamnatinsa za ta ɗora daha inda ta tsaya a shirin tallafawa mutane har bayan watan azumin Ramadan.
Gwamnatin Jigawa ta amince da N1.1bn domin siyan kayan abinci da suka hada da shinkafa da taliya domin sayarwa ma’aikatan gwamnati kan farashi mai rahusa.
Farashin cinikayya a Najeriya ya fi na Amurka sau hudu zuwa biyar.An samu hauhawar farashi a kasashen Afirka 14. Bankin Duniya ya fadi dalilan da ya sa haka
Yayin da ake fama da tsadar kayayyaki a Najeriya, shahararren attajiri a Najeriya, Aliko Dangote ya bayyana hanyar da za a saukar da farashin kayayyaki a Najeriya.
Gwamnatin Kwara ta tabbatar da cewa sakon gwamnatin tarayya na buhunan kayam hatsi da shinƙafa sun iso kuma za a fara raba su ga al'umma bisa tsari.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya damu matuka da tsadar kayan abinci kuma ya kuduri aniyar samar da abinci a farashi mai sauki, in ji ministan yada labaran sa.
Gwamnatin Jigawa ta kafa kwamitin da zai gudanar da bincike kan yadda aƙa ƙashe kuɗin da aka ware domin ciyar da mabuƙata a watan Ramadan a Babura.
Ministan makamashi, Adebayo Adelabu ya ce wutar lantarki za ta wadata a Nijeriya nan da shekara uku, amma gwamnati za ta janye tallafin wutar gaba ɗaya zuwa lokacin.
Yayin da ake cikin halin kunci a Najeriya, ‘yan bindiga sun yi yunkurin kai hari kan rumbun Gwamnatin Tarayya da ke karamar hukumar Dutsinma a jihar Katsina.
Matsin tattalin arziki
Samu kari