Matsin tattalin arziki
Karbo bashin kuɗi domin tafiyar da harkokin gwamnati a Afirka ba sabon abu bane, mun tattara muku kasashen da suka fi ciyo ba shi a nahiyar Afirka.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya sake kaddamar da shirin rabon kayan tallafi musamman a wannan wata na Ramadan inda ya yi gargadi kan karkatar da kayan.
Yayin da hukumar NERC ta sanar da karin kudin wutar lantarki a Najeriya, an yi ta cece-kuce kan matsalar wutar da rashin ingancinta musamman a watan Ramadan.
Sanata Natasha Akpoti ta sayi tirelolin abinci kuma ta rabawa al'umma musamman mabukata a mazaɓarta Kogi ta Tsakiya domin rage masu radadin tsadar rayuwa.
Cocin Redeemed Christian a jihar Ekiti ya kaddamar da kasuwa na musamman domin siyar da kaya cikin farashi mai rahusa yayin da ake cikin wani hali.
Yayin da ake ci gaba da azumin watan Ramadan, Ministan Abuja, Nyesom Wike ya gwangwaje al’ummar Musulmai a birnin Abuja da kayan abinci domin saukaka musu.
Dala ta kuma karyewa a kasuwar canji, $1 ta koma N1, 280 a kasuwar canji. Ribar N20 ne ‘yan canjin suke samu idan sun saida kowace dala a kasuwar bayan fage.
Gwmnan jihar Kano, Abba Kabir ya jinjinawa Ɗangote yayin da ɗan kasuwar ya fara rabawa marasa ƙarfi tallafim shinkafa a jihar Kano da wasu sassan Najeriya.
Yayin da ake shan fama a wannan wata na Ramadan, Gidauniyar Sarki Salman ibn AbdulAziz ta raba kayan abinci ga gidaje 2,000 a kananan hukumomi takwas a Kano.
Matsin tattalin arziki
Samu kari