Matsin tattalin arziki
A cikin wata sanarwa da CBN ya fitar a ranar Talata, ya sanar da kayyade adadin kudaden da mutane da kungiyoyi ke cirewa daga ranar 9 ga watan Janairun 2023
Gwamnan CBN ya zauna da Shugaban kasa domin yi masa bayanin tsarin takaita canjin kudi. Godwin Emefiele zai yi wa majalisa bayanin amfani da muhimmancin tsarin.
Babban bankin Najeriya ya fitar da sababbin dokoki na hada-hadar kuɗaɗe a bankuna. CBN ya taƙaita yawan kuɗade da ƴan ƙasar za su iya cirewa daga asusunsu.
Wani bidiyo ,mai tada hankali ya nuna lokacin da wasu mata ke wawar shinkafa a gidan biki, inda aka ga suna wawar shinkafar tun tana kan tukunya ba a sauke ba.
Gwamnonin Najeriya sun karyata wani ministan Buhari da ya kunce cewa, su suka jefa kasar nan cikin matsanancin talauci da ake ciki. Gwamnonin sun yi bayani.
Jam'iyyar APC ta bayyana cewa, jam'iyyar PDP ce ta jefa 'yan Najeriya miliyan 133 cikin bakin talauci yayin da ta mulki kasar nan na tsawon shekaru 16 cif.
Jami'an EFCC da ICPC za su lura da masu cire makudan kudi daga banki. Gwamnatin tarayyar Najeriya na kokarin ganin kudin da ke yawo a hannun jama’a ya ragu.
Shehu Sani, tsohon sanata mai wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya ya yi wa gwamnatin Buhari izgili kan adadin mutanen da a halin yanzu suke rayuwa cikin talauci.
Shehu Sani, tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya ya gargadi kasar Sin kan bawa Najeriya rancen kudi. Yace ta rika tabatarwa aiki mai muhimmanci za a ayi
Matsin tattalin arziki
Samu kari