Matsin tattalin arziki
Tun da Gwamnan CBN ya bada sanarwar canza takardun kudi, Naira take cigaba da sukurkucewa. Darajar $1 ta kai N818 bayan an bada sanarwar buga sababbin kudi.
Tun da Gwamnan babban banki na CBN ya bada sanarwar zai buga sababbin kudin Naira, za a ji yadda tattalin arziki zai motsa a sanadiyyar wannan danyen mataki.
Yan Najeriya na fama da kallubale da dama da suka hada da matsin tattalin arziki da hauhawar farashin kayayyaki. Daga cikin abin tada hankalin shine hauhawar fa
Sarakunan gargajiya shida na kabilar Igbo ne suka dumfaro kotun daukaka kara dake zama a babban birnin tarayya Abuja domin rokon a saki shugaban kungiyar IPOB.
Wani bidiyo ya nuna wata 'yar Najeriya da ke tuka tirela, lamarin da ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta, ta bayyana yadda take tuka tirela kamar namiji.
Za a ji yadda Bankuna ke cin ribar N50 cikin sauki a kowace Dalar Amurka. Union Bank kadai aka samu sun saida N412/$ a wannan lokaci da aka tattara rahoton.
Jamhuriyar Nijar ta musanta karbar motoci guda 10 masu darajar N1.1bn da gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta ce ta siya ne ta ba kasar saboda dalilai na tsaro
Gwamnonin dai na ganawa ne kan halin da tattalin arzikin kasar nan ke ciki, rashin tsaro, da kiwon lafiya da dai sauransu, rahoton jaridar Punch a yau dinnan.
Akeem Akintola, wani jarumi dan Najeriya da ke zaune a kasar turai, ya yanke shawarar cewa ba zai taba dawowa Najeriya ba bayan ya gano adadin kudin da ya ke sa
Matsin tattalin arziki
Samu kari