Matsin tattalin arziki
Buhari zai bar gadon mulkin Nigeria da bashin Naira tiriliyan 77 da doriya, domin yadda bashin yai wa gwamnatin Nigeria katutu da kuma yadda gwamnatin kekara ci
A 2023, wayoyi su kara tsada a Najeriya domin mun fahimci akwai yiwuwar maido tsarin karbar harajin sadarwa daga kamfanonin da suke aiki a Najeriya a duk wata.
A wani sabon rahoto na musamman da aka fitar, masanan Bankin Duniya sun ce canjin takardun kudi da babban bankin Najeriya ya yi, zai fi tasiri ne a kan talaka.
Hukumar tsaron cikin gida ta DSS, ta bukaci wata kotu a Abuja ta bata damar kama gwwamnann babban bankin kasa CBN, bisa wasu tuhume-tuhume da take masa kan CBN
bidiyon wani mutum ne ya bayyana yadda aka cuceshi kudi 'yan N1000 da babban bankin kasa CBN, ya fito da shi, kamar yadda ya bayyana a bidiyon dake cikin labari
Wani rahoto ya nuna yadda wasu bata gari ke ƙokarin yada jabun kudi, bayan da CBN ƙasar nan ya shigo ko ya fitar da sabbin kudi bayan canja musu fasalinsu.
wata mata a wani bidiyo da jaridar Punch suka wallafa ya nuna yadda wata mata mai sai da abinci ta ki karbar sabbin takardun kudi tana mai cewa kudin jabu ne
majalissar dattijai ta digawa babban bankin kasa aya kan batun tsarin cire wasu kudade da yan NIgeria zasu fara yi, wanda ya kayyade musu adadin a rana da sati
wata kotu ta tabbatarwa da babban bankin kasa CBn kan ya cigaba da gudanar da tsarinsa na yunkurin taikaita yawan kudin da mutum zai cira a banki ko a injin ATM
Matsin tattalin arziki
Samu kari