Matsin tattalin arziki
Abubakar Sadiq Usman ya jero hukuncin da kotun koli ta zartar a shari'ar canza kudi. Matashin shi ne Hadimin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ahmad Lawan,
Bankunan Najeriya sun aikewa kwastomominsu da sabon sako game da yadda ake fama da karancin kudi da kuma yadda za a samu mafita ga yadda za ake shan wahala.
Wani maroki ya zo da sabon salo yayin da ya ba da lambar akanta a bashi hakkinsa na buga ganga. Ya fadi sunan banki da asusu a wani bidiyin da muka gani yawo.
Za a ci gaba da zaman shari'a a kotun koli tsakanin gwamnonin da suka fusata game da wa'adin daina kashe tsoffin kudi da kuma gwamnatin tarayya, musannan CBN.
Gwamna Abdullahi Ganduje ya tsinewa wasu gwamnoni kuma yayi Allah wadai da kalaman NNPP. Abdullahi Ganduje ya ce babu shawara Gwamnan CBN ya canza kudin kasa.
Mista Johnson Ademola Adesola ya rasu yana kokarin cire kudi a layin bankin Wema. Jami’ar jihar Legas ta tabbatar da rasuwar Adesola da yadda abin ya faru.
Wani kamfani a kasar Sin ya zo da sabon salon da ba a saba gani a kasashen turai ba, an ba jama'ar kamfani kyautar kudi 'cash' ba tare da an je banki a kasar.
A labarin da muke samu, an gurfanar da wani matashi a kotun Majistare bisa zargin ya yiwa mahaifinsa barazanar kisa ba don kawai ya samu wasu kudade a wurinsa.
A labarin da muke samu, an ce wasu mutum 15 sun shiga hannu yayin da suka farmaki asu bankuna 3 a jihar Akwa Ibom. An bayyana yadda suka shiga hannun yan sanda.
Matsin tattalin arziki
Samu kari