Matsin tattalin arziki
Farashin fetur zai tashi domin duk da Najeriya ta na cikin kasashen da su ka fi kowa arzikin danyen mai, ba ta da matatu, sai ta shigo da fetur daga kasar waje.
Gamayyar kungiyoyi na fararen hula, ta bukaci a gudanar da bincike mai zurfi na gaggawa kan yadda gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya tara dukiyarsa.
Kudi ko farashin man fetur ya canza a kasuwa domin an samu raguwar akalla N5 a kan kowace lita a tashohin. Ana alakanta hakan da karancin kudi a hannun mutane.
IPMAN ta ce babu shirin da ake yi na kara farashin fetur daga N540 zuwa N700. Za a ji tsadar da Dalar Amurka ta yi ba zai jawo farashin ai ya kai har N700 ba.
Wani magidanci ya yi kansa karatun ta natsu inda ya saki ɗaya daga cikin matamsa sannan ya tura ɗayar zuwa gida saboda halin matsin tattalin arziƙin da ake ciki
Bola Ahmed Tinubu ya yi bayanin hikimar daidaita farashin kasashen waje, ya ce kishin kasa ya jawo ya karya darajar Naira da nufin bunkasa tattalin arzikin kasa
Ko da an yi canjin takardun kudi daf da zaben 2023, Bola Ahmed Tinubu ya ce ya sa ran zai yi nasara a zaben 25 ga watan Fabrairu duk da kalubale da ya fuskanta.
Farashin fetur zai haura N540 da ake saya yanzu a gidajen mai, kudin zi danganta da farashin kudin waje. Wani ‘dan kasuwa ya ce abin farashi zai kusan N700
Yayin da farashin dabbobi a kasuwanni ke kara tashi 'yan Najeriya sun koka kan yadda abin zai kasance, sai dai sunce ba abinda zai hana su bikin sallah a bana.
Matsin tattalin arziki
Samu kari