Hukumar EFCC
Hukumar EFCC, ta nemi taimakon 'yan Nigeria wurin neman wasu mutane hudu da ta ayyana nemansu ruwa a jallo kan damfara. Hukumar a shafinta na Facebook, a ranar
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC reshen jihar Kwara, a ranar Litinin ta gurfanar da Ope Saraki, dan’uwan Bukola Saraki da tsohon kwamishinan labarai na jihar.
Ana cece-kuce tsakanin gwamnatin jihar Kogi da kuma hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC,kan boye da N19.3 biliyan.
Gwamnatin jihar Kogi ta karyata ikirarin EFCC na cewa ta aike N19.3b wanda gwamnatin jihar ta boye zuwa CBN. Gwamnatin ta ce za ta dauka matakin shari'a kan ta.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta ce ta mayar da N19.3 biliyan kudin jihar Kogi wanda jihar ta boye daban.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta garkame wasu kadarorin da tsohon darektan asusai na sojin ruwan Najeriya, Rear Admiral Tahir Yusuf (Rtd) ya mallaka a Kaduna.
Abdulrasheed Bawa, shugaban hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, ya ce babu wasu rigunan mama da aka samo daga Diezani.
Babbar kotun da ke zama a Abuja a ranar Litinin 8, ga watan Nuwamba ta yanke wa Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban hukumar fansho ta kasa shekaru 8 a gidan gya
Babbar Kotu Tarayya, Abuja a ranar Litinin 8 ga watan Nuwamba ta yanke wa Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban hukumar Fansho na kasa, shekaru 8 a gidan yari bay
Hukumar EFCC
Samu kari