Hukumar EFCC
Hukumar EFCC ta yi ram da biloniya Obi Cubana kan zarginsa da halatta kudin haram tare da zambar haraji. A halin yanzu ya na amsa tambayoyi a hedkwatar EFCC.
Shugaban hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta yi tsokacin kan samamen da jami'an tsaro suka kai gidan Mary Odili.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta sako tsohon shugaban majalisar dattawa, Pius Anyim, bayan an titsiye shi.
Legas - A ranar Talata, an cigaba da gurfanar da Shahrarren mawaki kuma jagoran marasa ji na Najeriya, Afeez Fashola, wanda akafi sani da Naira Marley, gaban.
Tuni EFCC ta fara bincike kan zargin da Pandora Papers ta fitar na wasu jiga-jigan siyasar Najeriya. EFCC ta fara bincikar mutane 7 daga cikin wadanda ake zargi
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi, wanda a sirrance ya mallaki kamfanoni a ketare ya na daga cikin 'yan siyasar Najeriya da Premium Times ta ruwaito.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta labaran da ke yawo a kafafen yada labarai kan cewa hukumar yaki da rashawa, EFCC, ta yi ram da shi.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso , ya mika kansa ga hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau )EFCC).
Hukumar EFCC, ta kama wani matashi mai shekaru 21, Jatto Sheriff Umar, bayan ya yi amfani da sunan Mark Zuckerberg don damfarar mutane a kafar sada zumunta yana
Hukumar EFCC
Samu kari