Hukumar EFCC
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta ce ta kara samo $72.87 miliyan da ke da alaka da Diezani Alison Madueke.
Femi Fani-Kayode ya shiga hannun hukumar EFCC, yanzu haka sun zarce dashi zuwa kotu domin duba yiyuwar gurfanar dashi a gaban kotu. An ce ya hada takardun bogi.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC) ta buda alamar zargi kan wani gwamna a Arewa da ta gano ya ɗibi tsabar kudi biliyan N60bn daga lalitar jiha.
Hukumar EFCC, ta gurfanar da wani Ishaq Abubakar gaban Mai Shari'a P.Lifu na Kotu Trayya da ke zamanta a Ikoyi, kan laifuka 11 da suka shafi intanet. The Punch
Babban bankin Najeriya ba shi da bayani ko daya kan kudaden da aka kwato na sata tsakanin watan Janairun 2016 zuwa Disamban 2019,Ofishin audita janar ya sanar.
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ya saki tsohon ministan sufuri, Femi Fani Kayode, bayan sa'o'in da ya kwashe a ofis
Hukumar EFCC ta yi ram da tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode a cikin wata babbar kotun tarayya ta jihar Legas inda ta tafi da shi ofishinta.
Jami'an hukumar EFCC sun kama wasu matasa 60 da ake zargin Yan Yahoo ne a wani otel a Abeokuta inda suka shirya wata liyafa don karrama wadanda suka yi fice wur
Wani shaidar da hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, Habila Dung, ya bayar da labarin yadda tsohon Gwamna Jonah Jang.
Hukumar EFCC
Samu kari