Hukumar EFCC
Daraktan kudi da asusu na Hukumar Cigaban Niger Delta, Eno Ubi Otu, a halin yanzu yana hannun jami'an Hukumar Yaki da Rashawaka zargin sama da fadi da N25b.
Shugaban Hukumar EFCC na kasa, Abdulrasheed Bawa yace sun je kotu da sama da mutum 970 kotu daga Junairu zuwa Satumban 2021, amma babu wani babban ‘dan siyasa.
Kwamitin bincikar Ibrahim Magu, tsohon mukaddashin Shugaban hukumar EFCC, yace ba zai iya bayyana yadda aka kashe N431m ba, na tsaro da aka warewa ofishinsa.
Za a ji bayan shekaru biyu, sakamakon binciken da aka yi a game da Magu a EFCC ya fito fili. Wasu Jirage da otel da gidajen da EFCC ta karbe duk sun yi kafa.
Dariye, wanda ke zaman gidan yari na shekaru 10 a gidan yari, ya shaki iskar 'yanci a ranar Litinin din da ta gabata bayan kimanin shekaru hudu yana daure.
Za ayi shari’a da Jami’an da aka ba cin hanci domin yafewa tsofaffin barayi. Ana zargin da za a kai sunayen wajen shugaban kasa ne wasu suka yi wata cuwa-cuwa.
Babu mamaki Joshua Dariye ya sake zama ‘Dan Majalisar Dattawa a Najeriya. Tsohon Gwamnan da aka yi wa afuwar satar N1.1bn, zai yi takarar Sanata a zaben 2023.
Ahmed Idris yana neman yin sulhu da EFCC a kotu a shari'ar satar kudi. Lauyan da ya kai kara, Rotimi Jacobs esq ya fadawa Alkali wannan a ranar Larabar nan.
Ana tuhumar Usman ne tare da tsohon Akanta-Janar na Tarayya, AGF, Ahmed Idris kan wasu kudade da aka nema aka rasa a ofishin akanta janar, Vanguard ta ruwaito.
Hukumar EFCC
Samu kari