Hukumar EFCC
Hukumar EFCC, ta kama wasu bokaye biyuda wani 1 wadanda suka hada kai wurin damfarar mai neman kujerar 'dan majalisar wakilai a Ekiti, kudi har N24 miliyan.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta isa babbar kotun tarayya tare da dakataccen Akanta Janar na tarayya. A watan Mayu ne aka damke Idris a Kano.
Hukumar yaƙi da cin hanci EFCC ta ce dakataccen Akanta Janar, Ahmed Idris, ya karɓi na goro domin sa baki a saki kaso 13% da ake ware wa yankin da ake haƙo mai.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC, ta ce za ta gurfanar da Ahmed Idris, dakataccen Akanta Janar na tarayyar Najeriya, a kotu a ranar Juma'a. A watan Mayu ne ak
Jami'an hukumar yaki da rashawa ta yi wa tattalin arzikin kasa ta'anatti, EFCC, sun kama a kalla mutane uku da ake zargi da sayan kuri'un masu zabe a zaben gwa
Jihari Osun - Wasu jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, sun ce suna lura da yadda abubuwa ke gudana a zaben gwamnan jihar .
Gwamnatin tarayya ta maye gurbin Mista Chukwuyere N. Anamekwe a matsayin mukaddashin Akanta Janar na tarayya (AGF), kamar yadda rahotanni suka bayyana a karshen
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, wanda ake zargi da satar biliyoyin kudin kasa, ya siya shanu 370 wadanda ya rabawa shugabannin APC da marasa kudi.
Wata kotu da ke zamanta a Legas, a ranar 1 ga watan Yuli ta yanke wa Sanata Peter Nwaoboshi, mai wakiltar Delta North, hukuncin daurin shekaru 7 kan almundahana
Hukumar EFCC
Samu kari