Hukumar EFCC
Babbar kotun tarayya mai zaman ta a jihar Legas, ta zartar da hukuncin fatali da umurnin kwace kadarori 14 na gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, da aka ba EFCC.
Hukumar EFCC ba ta haƙura ba, za ta sake maka tsohon ministan sufuri, Femi Fani-Kayode da wasu mutum uku, a gaban kotu bisa zargin yin sama da faɗi da N4.6bn
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta bayyana yadda ta gano ana sata a Najeriya ba tare da wasu manyan dalilai ba. Hukumar ta ce yawan gidajen Abuja na barayi ne.
A jiya Gwamnonin Borno, Yobe da sabon Gwamnan da za ayi a Katsina, da shugaban hukumar EFCC na kasa da Abike Dabiri-Erewa sun zauna da shugaba Muhammadu Buhari.
Hukuma ta kama wadanda ke da hannu wajen bugawa da yawo da kudin jabu. Kakakin NSCDC ya ce wadanda ke hannu su ne: Kamalu Sani, Uzaifa Muazu da Suleiman Yusuf
EFCC ta na zargin Patrick Akpobolokemi ya mallaki N700m wani fili yayin da yake rike da kujerar NIMASA, yanzu an amince a tsare filin kafin a kammala shari’a
Gwamnonin jihohi talatin da shida sun yanke shawara kan yadda za su gana da EFCC da CBN don yanke hukunci kan yadda za su tafiyar da kudin tsaro na jihohinsu.
EFCC mai yaki da marasa gaskiya ta shiga kotu da Ibrahim Garba wanda ya taba rike ABU Zariya, Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) ta ce sun saci N1b
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya bayyana cewa ko kaɗan baya tsoron EFCC ta gayyace shi bayan ya sauka mulki. Gwamnan yace babu inda zai je bayan wa'adin sa
Hukumar EFCC
Samu kari