Hukumar EFCC
Babbar kotun Abuja ta yi fatali da buƙatar tsohon ministan wuta, Olu Agunloye na dakatar da shari'ar da ake masa kan yadda aka batar da kuɗin kwangilar Mambilla.
Hukumar hana yiwa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa (EFCC) ta bayar da tabbacin cewa sannu a hankali ta ke ci gaba da bincikar Bello Matawalle.
Babbar kotun tarayya mai zama a Maitama a Abuja ta amince da ba da belin tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele bayan ya musanta laifukan da ake tuhumarsa.
EFCC ta gurfanar da tsohon gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele bisa zargin badakala. Bayan sauraron karar, kotun ta bada belinsa a yau.
Rahotan da ke nuna cewa hukumar EFCC tana neman Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers ruwa a jallo ba gaskiya bane, kamar yadda sahihin bincike ya nuna.
Hukumar EFCC ta roƙi babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta ɗage ranar gurfanar da Hadi Sirika saboda ba a sanar da shi batun sabuwar ƙarar da aka shigar ba.
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙas azagon ƙasa EFCC za ta gurfanar da tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi sirika da ɗan uwansa.
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa EFCC ta ɗauri damarar maka tsohon gwamnan CBN a gaban kotu kan badakalar sauya Naira.
Hukumar EFCC ta bayyana sababbin hanyoyi da 'yan yahoo suka kirkiro domin damfarar mutane. Babban daraktan hukumar ne Effa Okim ya bayyana haka a jihar Edo.
Hukumar EFCC
Samu kari