Hukumar EFCC
Binciken gano gaskiya da aka gudanar kan hoton da ake yaɗawa cewa Yahaya Bello ya yi shigar ƴan Daudu ya gano cewa ba tsohon gwamnan bane a hoton.
Hukumar EFCC ta tabbatar da cewa za ta gurfanar da tsohon Ministan Buhari, Hadi Sirika a gaban kotu a gobe Alhamis 9 ga watan Mayu kan zargin wawushe N2.7bn.
Gamayyar kungiyoyin fararen hula karkashin kungiyar NCSO sun yi karar dan takarar gwamnan APC a zaben jihar Edo ga hukumar EFCC kan zargin ya ci zarafin Naira.
Jami'an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) sun kai samame a kasuwar 'yan canji da ke Abuja. Sun cafke wasu 'yan kasuwa.
Tsawon shekaru da hukumar EFCC ta yi tana yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya ta zargi tsofaffin gwamnoni sama da 30 kuma ta yi nasarar daure guda shida
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa ta tsare wasu manyan jami'an hukumar sibil difence NSDCC a hedkwatar EFCC da ke Abuja.
Yayin da ƙimar Naira kan Dalar Amurka ke ƙara faɗuwa ƙasa, jami'an EFCC sun dura kasuwar hada-gadar kuɗi a Abuja, sun kama wasu daga cikin ƴan canji.
Hukumar EFCC ta bukaci shugabanni a Najeriya su yi koyi da marigayi tsohon shugaban kasa, Umaru Musa Yar'adua kan kyawawan halayensa lokacin da ya ke mulki.
Hukumar hana yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta ja kunnen masu yiwa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa, inji Shugaban hukumar, Ola Olukoyede.
Hukumar EFCC
Samu kari