Dollar zuwa Naira
Jimillar basussukan da ake bin gwamnatin tarayya da na jihohi na iya haura naira tiriliyan 107.38 nan ba da jimawa ba bayan amincewa da sabon rance ga gwamnati.
Gwamnatin Tinubu ta bayyana hanyar da take bi wajen tabbatar da ta dawo da kimar Naira a daidai lokacin da ake ci gaba da kuka kan faduwar kudin.
'Yan kasuwar canji (BDC) sun sanar da dakatar da aiki a Abuja sakamakon rashin samun wadatattun takardun dalar Amurka daga ranar 1 ga watan Fabreru.
A duk rana, Reno Omokri yace MTN da Airtel suna janye Dala $20m daga Najeriya. Hadimin tsohon shugaban na Najeriya ya ba gwamnatin Bola Tinubu ta duba alakar MTN
Sanata Shehu Sani ya ce bai kamata yan Najeriya su yi martani ba illa ihun amin ga hasashen Fasto Enoch Adeboye na cewa naira za ta kara karfi kan dala.
Hakama Sidi Ali ta ce Babban bankin Najeriya watau CBN ya sanar da kammala biyan kudin kasar wajen da kamfanonin jirage su ke bin bashi na tsawon lokaci.
Shugabar harkokin sadarwa ta rikon kwarya a CBN, Hakama Sidi-Ali ta tabbatar da cewa bankin CBN ya narka $500, 000 a kasuwa yayin da $1 ta kai N1425.
Shugaban kwamitin da aka kafa domin gyara harkar haraji ya ce sun dauke kimanin N8tr daga cikin aljihun wasu mutane, sun shiga baitul-mali daga cire tallafin fetur.
Masu zaman kashe wando na shirin karuwa bayan $1 ta kai N1200. ‘Yan Kasuwa sun kuma kwantar da hankalin jama’a a kan yiwuwar karin kudin fetur zuwa N1200.
Dollar zuwa Naira
Samu kari