Dollar zuwa Naira
CBN ya fitar da jawabi a kan karancin kudin da ake fama da shi a manyan biranen da ke kasar nan. Manyan bankuna da mutane su ka haddasa wahalar takardun kudin.
Yayin da ake tunkarar bukukuwan kirsimeti, an fara shiga matsalar ƙarancin takardun Naira a wasu sassan jihar Ondo musamman a Akure, babban birnin jihar.
Kotun Koli ta yanke hukunci kan yiyuwar ci gaba da amfani da tsaffin takardun naira ko akasin hakan. Kotun ta ce 'yan Najeriya za su ci gaba da kashe tsaffin kudin.
Kotun koli ta sanya 30 ga watan Nuwamba a matsayin ranar yanke hukunci kan shari'ar amfani da tsaffin takardun kudade wanda ake ta cece-kuce a kansu.
Naira ta zama Dala yayin da ake cigaba da fuskantar matsala tattalin arziki. Babu Nairori a bankuna, ATM sun kafe yayin da kudi su ka yi wahala a kasuwanni.
Za a ji cewa ana sayen kowace Dalar kasar Amurka a kan abin da ya zarce N1, 000 a BDC, ‘yan kwanaki bayan an yi ta murnar tashin da Naira ta yi a Najeriya.
Bola Ahmed Tinubu da gwamnatinsa za su yi kokarin karfafa darajar Naira. Tope Fasua ya ce nan gaba Dalar Amurka za ta iya saukowa zuwa N600 ko N500.
Muhammadu Buhari ya damka mulki ana bin Najeriya bashin kimanin Naira Tiriliyan 87.4bn, yanzu Bola Tinubu ya na shirye-shiryen cin wasu bashi daga kasashen waje.
Babban Bankin Najeriya, CBN ya dauki tsauraran matakai don farfado da darajar naira tare da kare faduwarta a kasuwannin hukumomi da na bayan fage.
Dollar zuwa Naira
Samu kari