Kasar waje
A jiya, Antony Blinken ya dauki kimanin minti 20 yana zantawa da zababben shugaban Najeriya. Mataimakin Kakakin Jakadancin Amurka, Matthew Miller ya fadi haka.
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta kafa sharudda uku masu muhimmanci kan ragowar yan Najeriya da yakin Sudan ya rutsa da su, ta ce ya zama tilas kowa ya cika .
Shugaban kasa Nijar ya bayyana tasirin amfani da Naira da kasarsa za ta yi amfani da ita nan ba da jimawa ba saboda wasu dalilai na tattalin arziki da ake ciki.
Zababben shugaban ƙasa, Alhaji Bola Ahmed Tinubu, tare da tawagarsa sun bar Abuja zuwa nahiyar turai da tsakar ranar Laraban nan sauran kwanaki ya kama aiki.
Dan Najeriya na neman wata nau'in fitalar da ta dade ba a yi amfani da ita ba, ya ce zai saya kan kudi mai tsoka idan ya samu wanda ke da irin wannan fitila.
Wata budurwa mai dauke da abubuwan ban mamaki ta ce yanzu kam ta tuba ta daina aikata zunubi ta bi Allah wajen tafiyar lamuranta na yau da kullum yadda suke.
Sarkin Ingila ya bayyana alkawarinsa na yiwa 'yan kasar Ingila adalci kuma zai tausaya musu kan yadda zai mulki=e su daidai lokacin da aka rantsar dashi bana.
A kokarin gwamnatin tarayya na ganin ta tseratar da yan kasarta daga rikicin Sudan, wasu dalibai biyu sun nuna halinsu na rashin bin doka, sun jawa yan uwansu.
Yanzu muke samun labarin yadda gwamnatin tarayya ta bayyana bukatar karin jiragen da za su kwaso 'yan Najeriya daga kasar USdan domin kowa ma ya huta kawai.
Kasar waje
Samu kari