Kasar waje
Bayanai daga wata majiya ta nuna cewa daliban Najeriya su 9 da suka tsaya a shingen RSF bayan motarsu ta lalace, sun ci gaba da tafiya har sun isa tashar jirgi.
Kolawole Aluko yana cikin wadanda EFCC ta ke zargi da sata, sai ga shi Seyi Tinubu ya saye gidansa a Landan. Akwai lokacin da Muhammadu Buhari ya ziyarci gidan.
An samu rudani game da halin da 'yan Najeriya mazauna Sudan ke ciki, an ce sun gagara dawowa saboda an gaza dauko su a lokacin da Buhari ya ba da kudi a yi.
Wata mata 'yar Najeriya ta shiga mamaki yayin da ta gano ana siyar da kayan abinci irin na Najeriya cikin farashi mai daukar hankali. Ana siyar da tuwo N920.
An tattaro mutanen Najeriya kusan 2400 da yakin da ake yi a Sudan ya rutsa da su, wannan zirga-zirga na ‘yan kwanaki za ta ci abin da ya kai Dala miliyan 1.2.
Wani jirgin saman Amurka ya samu tsaiko yayin da wasu agwagi suka sanya jirgin ya kama da wuta ta wasu bangarorin jikinsa. AN fadi yadda abin ya faru a kasar.
Kasashen duniya na ci gaba da tattare 'ya'yansu a Sudan yayin da yaki ya barke a kwanakin baya. Wannan ya faru ne bayan barkewar yaki a kasar da ke Afrika.
Shugaban kasar Ukraine, Zelensky ya tura sakon taya murnar lashe zabe ga zababben shugaban kasan Najeriya, Bola Ahmad Tinubu, inda ya bayyana kadan a bukatarsa.
Mahaifiyar dan kwallon kafa, Achraf Hakimi ta yi bayani game da dukiyarsa da kuma yadda yake tura mata zuwa asusun bankinta domin tsira daga asara da ganganci.
Kasar waje
Samu kari