Kasar waje
Bola Ahmed Tinubu ya iso Najeriya bayan an gama taron kungiyar ECOWAS. Rt. Hon. Femi Gbajabiamila da tsofaffin Gwamnoni su ka tarbo Tinubu a tashar jirgin sama.
Tun daga 1975 har zuwa yau, Najeriya ta iya rike shugabancin kungiyar ECOWAS sau kusan 10. A lokacin mulkin Soja ne kasar tayi shekeru har 14 a jere kan mulki.
An nada Bola Ahmad Tinubu a kujerar shugabancin ECOWAS, inda aka bayyana shi a matsayin shugaban kungiyar. Rahoto ya bayyana waye shugaba Tinubu ya gada bana.
Kamfanin Twitter ya yi barazanar maka mai kamfanin Meta, Mark Zuckerberg a kotu bisa zargin satar bayanai na kamfanin ba tare da izini ba, Meta ya musa zargin.
Hukumar alhazai ta jihar Kano ta sanar da rasuwar daya daga cikin maniyyatan jihar, Hadiza Isma'il a Makkah bayan fama da jinya a ranar Litinin 3 ga watan Yuli.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana aniyarta na kakaba yaren China a tsangayoyin jami'o'in kasar da inganta mu'amala tsakanin kasashen guda biyu ta fannoni da dama.
Gwamnatin kasar Sweden ta musanta zargin cewa da hannunta aka kona Alkur'ani mai girma a kasar, ta nuna bacin ranta tare da Allah wadai da wannan aika-aika.
Kungiyar Kasashen Musulmi ta OIC ta ce dole a dauki matakin bai daya don kare Alkur'ani da dakile faruwar hakan, sun yi kira da kafa dokokin kasa akan hakan.
Gwamnatin Bola Ahmad Tinubu ta caccaki Turawan EU game da yadda suka kawo rahoton karshe game da zaben 2023 da ya gabata. Ya bayyana bacin ransa game da haka.
Kasar waje
Samu kari