Kasar waje
Bankin Duniya a ranar Litinin ta amince da ba wa Najeriya karin bashin kudade har $500m, wannan shi ne karo na biyu da Tinubu ya karba tun bayan rantsar da shi.
Sanata Ned Nwoko ya bayyana yadda ya tsallake rijiya ta baya yayin da ya ce yana daga cikin wadanda aka gayyata don yawon bude ido a jirgin ruwan da ya nutse.
Shugaban kasa, Alhaji Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa na kan duba hanyoyin da zata bullo da su da zummar rage wa yan ƙasa zafin cire tallafinan fetur.
Rundunar 'yan sanda sun bazama neman matashi mai suna Ankush Dutta bayan shafe shekaru biyu a dakin otal bai biya ko sisi ba, an kiyasta bashin ya kai N57m.
Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta yi wa wani kamfanin 'yan China tsinke saboda yadda suke cin zarafi da kuma wulakanta ma'aikanasu musamman 'yan Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gana da shugaban kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Dangote da kuma shugaban kamfanin Microsoft, Bill Gates a birnin da ke Abuja
Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai kai ziyarar farko zuwa kasar Faransa, wannan shi ne karon farko da shugaban zai fita waje tun bayan rantsar da shi a watan Mayu.
Wani daurin aure ya zo da tsaiko yayin da ango ya gaza samun zobe ya shiga yatsarsa daidai, lamarin da ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta, an yi martani.
Shugabannin kasashen Afrika bakwai ne aka tabbatar da tafiyarsu Turai don sasanta rikicin da ke wakana a kasashen Rasha da Ukraine. Rikicin y janyo asarar ray.
Kasar waje
Samu kari