Hukumar DSS
Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta DSS, tayi nasarar damke ‘dan ta’addan da ya dasa bam a fadar Ohinoyi na kasar Ebira ranar da Buhari zai ziyarci jihar Kogi.
Hukumar DSS ta bayyana cewa, ta kama wadanda ke kitsa hanyoyin da ake kai hare-hare kan hedkwatar hukumar INEC, ta zabe mai zaman kanta a jihar Imo a Kudu.
Tsohon shugaban majalissar dattijai ta kasa Abubakar Bukulo Saraki yayi kira da jami'an tsaronn kasar nan suyi baya-baya da aikin 'yan siyasa wajen aiyukansu
A ranar Lahadi, gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya ya yi umurnin gaggauta kama wani jami’in DSS da ya harbi matashi a Bojude, karamar hukumar Kwami.
Rundunar yan sandan sirri wato DSS ta baiwa kamfanin man fetur na Najeriya dillalan man fetur awanni 48 su magance rikicin man fetur da ake fama da shi a kasar.
'Yan ajin matashin da aka tura Kurkuku Za Suyi Jarrabawar Karshe. Tun jiya aka aike da Aminu gidan yari mutane basu sani ba. Zai fara jarrabawa ranar Litinin.
A wata unguwa da ke jihar Ogun, ‘Yan Sanda sun samu labarin an shiga wani shago ana kokarin yi masu fashi. Da isa sai aka kama wasu mutane da bindigar roba.
Hukumar tsaron ta farin kaya watau DSS ta ayyana rahoton dake yawo a kafafen sada zumunta cewa ta janye ƙarar da ta shigar da Tukur Mamu a gaban Kotun Abuja.
Hukumar tsaro ta farin kaya ta bayyana janye karar da ta shugar kan wani mai tattaunawa da 'yan bindiga, Alhaji Tukur Mamu. An tsare Mamu ne saboda ta'addanci.
Hukumar DSS
Samu kari