Hukumar DSS
Hukumar tsaron farin kaya DSS ta bayyana cewa, ana ta shirin yadda za a ga an bata sunan sunan shugaban hukumar yayin da take ci gaba da aikin wanzar da lafiya.
Matar daraktan hukumar DSS, Aisha Bichi, ta hana Abba Yusuf, 'dan takarar gwamnan jihar Kano, hawa jirgi daya da itaa. Ta saka an lakada wa hadiminsa duka.
Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta DSS, tayi nasarar damke ‘dan ta’addan da ya dasa bam a fadar Ohinoyi na kasar Ebira ranar da Buhari zai ziyarci jihar Kogi.
Hukumar DSS ta bayyana cewa, ta kama wadanda ke kitsa hanyoyin da ake kai hare-hare kan hedkwatar hukumar INEC, ta zabe mai zaman kanta a jihar Imo a Kudu.
Tsohon shugaban majalissar dattijai ta kasa Abubakar Bukulo Saraki yayi kira da jami'an tsaronn kasar nan suyi baya-baya da aikin 'yan siyasa wajen aiyukansu
A ranar Lahadi, gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya ya yi umurnin gaggauta kama wani jami’in DSS da ya harbi matashi a Bojude, karamar hukumar Kwami.
Rundunar yan sandan sirri wato DSS ta baiwa kamfanin man fetur na Najeriya dillalan man fetur awanni 48 su magance rikicin man fetur da ake fama da shi a kasar.
'Yan ajin matashin da aka tura Kurkuku Za Suyi Jarrabawar Karshe. Tun jiya aka aike da Aminu gidan yari mutane basu sani ba. Zai fara jarrabawa ranar Litinin.
A wata unguwa da ke jihar Ogun, ‘Yan Sanda sun samu labarin an shiga wani shago ana kokarin yi masu fashi. Da isa sai aka kama wasu mutane da bindigar roba.
Hukumar DSS
Samu kari