Hukumar DSS
Hukumar DSS ta saki tsohon ministan sufirin jiragen sama, Femi Fani-Kayode, bayan ya shafe tsawon awanni 5 tana masa tambayoyin kan cewa za a yi juyin mulki.
Fani-Kayode ya nuna bai ji dadin halin da ya shiga da Jami’an DSS suka tsare shi ba, ya ce idan har zai sake fadawa hannunsu ba zai rika magana a Twitter ba.
Femi Fani-Kayode ya zargi Atiku Abubakar da shirya kifar da gwamnati. Hukuma na neman jigon APC bayan cewa ana shirin juyin-mulki, ya cire Atiku daga zargi.
Jami'an hukumar tsaro ta farin kaya ta Najeriya, DSS, ta yi ram da wasu jama'a da suke bajekolinsa tare da siyar da sabbin takardun naira duk da dokokin CBN.
Wata kotun da ke zama a jihar Kaduna ta bukaci hukumar tsaro ta farin kaya, DSS, da ta hanzarta mika Tukur Mamu gaban kotu idan an kama shi da waani laifi.
Godwin Emefiele ya shiga fadar shugaban Najeriya a birnin Abuja. Gwamnan babban bankin kasar na CBN ya samu damar sa labule tare da Muhammadu Buhari da rana.
An roki AGF, Abubakar Malami ya gargadi Gwamnatin tarayya a kan Godwin Emefiele a wata wasikar Kayode, Maduabuchi, Ozoani, Nurudeen, Mohammed, da kuma Obegolu.
Yanzu muke samun labarin cewa, hukumar DSS ta ce bata kama gwamnan babban bankin Najeriya ba kamar yadda rahotanni a baya suka bayyana a kafafen labaran gida.
Gwamnan CBN Godwin Emefiele ya shafe kwana da kwanki ba a san inda ya shiga ba sai jiya ya dawo, Emefiele ba zai dade ana Najeriya ba zai sake lulawa kasar waje
Hukumar DSS
Samu kari