Hukumar DSS
Wani bidiyo ya bayyana a soshiyal midiya na jami'an tsaro kewaye da dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele a wani filin jirgin sama.
Hukumar tsaro na farin kaya (DSS) ta ce dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, baya tsare a hannunsu kamar yadda ake ta yayatawa.
Wata babbar kotun tarayya mai zamanta a birnin tarayya Abuja, ta hana hukumomin EFCC, ICPC da DSS daga cafke tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdul'aziz Yari.
Sabon shugaban ƙasar Najeriya Bila Ahmed Tinubu ya bayar da umarni ga jami'an hukumar tsaro na farin kaya kan su fice daga ofishin hukumar EFCC da ke Ikoyi.
Da safiyar ranar Talata ne jami'an tsaro na farin kaya wato DSS, suka mamaye ofishin hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), da ke Ikoyi jihar Legas.
Charles Soludo ya rubutawa shugaban kasa wasika a kan batun Nnmadi Kanu. Gwaman Anambra ya na so a saki Shugaban kungiyar IPOB kafin Muhammadu Buhari ya sauka
Hukumar tsaro ta DSS ta bayyana cewa tana sane da shirye-shiryen da wasu bata gari ke yi na tarwatsa bikin rantar da shugaban kasa da gwamnoni a fadin kasar.
Mai bada shawara akan harkokin tsaro, Manjo Janar Babagana Monguno ya bai wa ‘yan Najeriya tabbacin samar da tsaro yayin bikin kaddamar da sabuwar gwamnati.
Wani dan ta'adda ya kai ziyara barzahu yayin da yake fafatawa da jami'an hukumar DSS a wani yankin jihar Kaduna. Rahoto ya bayyana yadda lamarin ya faru jihar.
Hukumar DSS
Samu kari