Jam'iyyar APC
Kakakin jam'iyyar APC reshen jihar Delta, Ogheneluemu Sylvester Imonina, ya fice daga APC bayan aje mukaminsa, kuma ana tsammanin zai nufi jam'iyyar hamayya PDP
Tsohon ɗan takarar gwamna kuma babban jigon APC a jihar Ekiti ya sanar da ficewarsa daga jam'iyya mai mulki, yace zai nemi tikitin takarar gwamna a jam'iyyar AC
Mai tsawatarwa a Majalisar Dattawa, Orji Uzor Kalu, ya ce duk da a shirye ya ke da ya yi kamfen kuma zai iya shugabantar kasar nan, amma bai matse ya ke ba a ya
Jam'iyyar APC ta fitar da jadawalin abubuwan da ta tsara gudanarwa nan da zuwa lokacin da jam'iyyar za ta gudanar da taronta na gangami a ranar 26 ga Fabrairu.
Tsohon gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya ce babbar jam’iyyar adawa ta PDP ce zata samar da shugaban kasa mai zuwa, The Punch ta ruwaito. Ya fadi hakan ne
Gwamnan Jihar Cross River, Ben Ayade ya ce, zai fito takarar shugabancin kasa a shekarar 2023 idan jam'iyyarsa ta All Progressives Congress, APC, ta tsayar da s
Babban dan tsohon shugaban mulkin soja na Najeriya, marigayi Janar Sani Abacha, Mohammed, ya ziyarci Sanata Orji Uzor Kalu, a ranar Lahadi, 16 ga watan Janairu.
Gwamna Bello Matawalle na Jihar Zamfara ya kara nada sabbin masu rike da mukaman siyasa a jihar don taimakawa wurin gudanar da ayyukan gwamnati, The Nation ta r
Jam'iyyar PDP ta bayyana yadda jam'iyyar APC ta yaudari 'yan Najeriya da sunan kaddamar da dalar shinkafar gida a Abuja. Ta ce yunwa kadai ya ishi 'yan Najeriya
Jam'iyyar APC
Samu kari