Jam'iyyar APC
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammed, ya karbi bakuncin sabbin mambobin PDP waɗan da suka fice daga APC kuma suka miƙa kyautar hedkwatar su ga gwamnan jihar
Gwamna Sule da masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC a jihar Nasarawa sun marawa tsohon gwamnan jihar, Umaru Al-Makura, domin ya haye kujerar shugaban jam'iyyar.
Musiliu Akinsanya wanda aka fi sani MC Oluomo, shugaban kungiyar ma'aikatan sufuri na jihar Legas, ya sha alwashin goyon bayan burin Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Jam'iyyar APC ta maida martani yayin da dubbannin mambobinta a jihar Gombe suka fice daga cikin jam'iyya, kuma suka tabbatar da komawarsu jam'iyyar hamayya PDP
Dele Momodu, mawallafin Mujallar Ovation, ya barranta kansa daga yiwa Shugaba Buhari kamfen, yace kawai hotunansa ya wallafa, bai tilasta wa mutane zabensa ba..
Dan majalisa mai wakiltan mazabar Kwami/Funakaye na jihar Gombe a majalisar wakilai, Yaya Tongo, ya sauya sheka daga jam'iyyar APC mai mulkin kasa, ya koma PDP.
Babban jagoran jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ziyarci babban dan takarar kujerar shugabancin jam'iyyar na kasa, Sanata Sani Musa daga jihar Neja.
Jagoran jam'iyyar All Progressives Congress(APC) Asiwaju Bola Tinubu, da safiyar Asabar ya kai ziyara wajen daya daga cikin yan takaran kujeran shugabancin APC.
Yarima ya yi watsi da tsarin karba-karba a zaman abin da ya sabawa kundin tsarin mulkin kasar duk da cewa ana ganin yanzu zagayen kudancin kasar ne ta yi mulki.
Jam'iyyar APC
Samu kari