Jam'iyyar APC
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya roki Shugaba Muhammadu Buhari ya bari ua dawo kujerarsa zuwa bayan taron gangamin APC da za'ayi nan da makonni biyu..
Gwamna Rotimi Akwredolu na jihar Ondo, ya siffanta takwarorinsa dake goyon bayan Gwamnan Yobe, Mai Mala Buni a matsayin "Yan damfara, gwamnoni 'yan damfara."
Mukaddashin Shugaban kwamitin rikon kwaryan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) Abubakar Sani Bello (Lolo) ya karyata rahoton cewa ya karbi wata wasika.
Jagoran jam'iyyar APC na ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ya yaba wa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari bisa kulawa da nuna damuwa da jam'iyar APC.
Babban kotun tarayya da ke Abuja ta tsayar da ranar 17 ga watan Afrilu don sauraron karar neman tsige Gwamna Bello Matawalle na Jihar Zamfara saboda ficewarsa d
Gwamnan Kaduna ya bayyana cewa a APC suna tsammanin wanda zasu tsayar takarar shugaban ƙasa ya fito dag kudancin Najeriya saboda shugaban jam'iyya na Arewa.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Eƙrufai ya yi ikirarin cewa har yanzun yan Najeriya ba su da zabin da ya zarce jam'iyyar APC kuma mu ke da nasara a zaben 202
Jam'iyyar All Progressives Congress APC ta kira taron majalisar zartaswa na gaggawa ranar Alhamis, 17 ga watan Maris a hedkwatarta dake birnin tarayya Abuja.
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya ce shi da niyyar neman wata kujera a babban zaben 2023 amma zai iya canja ra'ayinsa idan Shugaba Muhammadu Buhari ya buka
Jam'iyyar APC
Samu kari