Jam'iyyar APC
Jam'iyyun siyasa Najeriya mafi adadin mambobi All Progressives Congress APC da Peoples Democratic Party PDP sun fuskanci matsalolin shugabanci a shekarun baya.
Jam'iyyar PDP ta yi maza-mza ta tura sunayen mutum biyu da zasu maye gurbin gwamnan APC na jihar Ebonyi da aka tsige tare da mataimakinsa ga hukumar zabe ta INE
Sakataren rikon kwarya na jam'iyyar APC ya yi murabus yayin da jam'iyyar ke ci gaba da dumama a wannan lokacin. Ba a san dalilin ficewarsa daga kan matsayin nas
Shugaban jam'iyyar APC na rikon kwarya, kuma gwamnan jahar Neja, Abubakar Sani Bello. yace uwar jam'iyya ta yarda da rahoton kwamitin tsarin mulkin karba karba.
A ranar Talata, babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta kori ‘yan majalisar Jihar Ebonyi guda 17 wadanda suka bar PDP zuwa jam’iyyar APC, daga mukaman su, Vang
Sanata Shehu Sani ya ce tsige Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi da kotu ta yi zai shafi sauran gwamnoni masu ci wadanda suka sauya sheka daga jam’iyyun na da.
Babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a ranar Talata, a kori Gwamna David Umahi na Jihar Ebonyi da Mataimakinsa Dr Eric Kelechi Igwe, bayan sun fice daga
Sabon rikicin shugabancin da ya kunno kai a APC ya sanya tsohon Sanata , Dino Melaye, yiwa jam’iyyar mai mulki ba’a. Ya ce ta mutuwarta ya yi wuri da yawa.
Mai Mala Buni, gwamnan jihar Yobe, korarren shugaban kwamitin rukon kwaryar jam'iyyar APC, ya dauka matakan zagon kasa ga zaben jam'iyyar na kasa, wanda zaa yi.
Jam'iyyar APC
Samu kari