Jam'iyyar APC
Tsohon babban hafsan sojin kasa kuma Jakadan Najeriya a Jamhuriyar Benin, Janar Tukur Buratai; Babban Kwamishinan Najeriya a Jamhuriyar Zambia, Nwanebike Oghi d
Muhammad Jibril Dan Barde ya lashe tikitin takarar gwamna a jam'iyyar PDP a zaben 2023 a jihar Gombe da aka gudanar a yau Laraba 25 ga watan Mayun shekarar 2023
Biyo bayan yarjejeniyar da su gwamna. matawaƙe suka cimma wajen sulhu da Yari da Marafa, yan majalisun tarayya guda shida daga Zamfara sun sake komawa PDP.
Tsohon shugaban majalisar dattawa kuma ɗan takarar gwamnan jihar Enugu, Sanata Ike Ekweremadu, ya zare kansa daga zaɓen fidda gwanin PDP, ka iya komawa APC.
Ɗan majalisa mai wakiltar Madobi mazaɓar tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ficw daga jam'iyya mai tashe a Kano NNPP ya koma jam'iyyar APC mai mulki.
Gwamnan jihar Ogun ya garzaya babbar Sakatariyar jam'iyyar APC ta kasa da ke Abuja, ya gana da shugaba, Sanata Abdullahi Adamu, ya ki cewa komai bayan taron.
Wata babbar kotun jihar Gombe ta bayar da belin Bala Sani mai shekaru 47, wani dan kasuwa mazaunin Abuja da aka tsare bayan ya caccakar gwamnatin Gwamna Yahaya.
Ɗan takarar mataimakin Gwamna a jam’iyyar APC Alhaji Murtala Sule Garo ya musanta rahoton cewa ya fice daga jam’iyyarsu ta APC zuwa PDP ko NNPP mai kayan dadi.
A jiya ne Kungiyar Hadin Kan Daliban Jihar Katsina ta shirya zanga-zangar lumana musamman ga wakilan manyan jam’iyyu akan su zabi ‘yan takarar gwamna na kwarai
Jam'iyyar APC
Samu kari