Jam'iyyar APC
Wani rahoto da ke fitowa ya nuna cewa gwamnonin Najeriya a karkashin jam’iyyar APC sun amince da zaben fidda gwani na shugaban kasa da za a gudanar kafin babban
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki za ta fara tantance yan takarar shugaban kasar ta a ranar Talata 24 ga watan Mayun 2022, rahoton jaridar Lea
Tsohon gwamnan jihar Gombe, Sanata Danjuma Goje, a ranar Litnin, ya yi watsi da labarin cewa ya yi takara a zaben fidda gwanin jam'iyyar Peoples Democratic Part
Mai neman kujerar gwamna karkashin APC a jihar Kaduna, Alhaji Mahmood Sani Sha’aban, ya soki tsarin da aka bi wajen samar da deleget din jam’iyyar a jihar.
Tsohon ɗan takarar gwamna a shekarar 2015 karkashin inuwar APC a jihar Delta ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APGA ya shirya tarwatsa tsohuwar jam'iyyar da ya fita
Akalla yan sanda biyu aka tabbatar Allah ya karɓi rayuwarsu yayin da wasu miyagun yan bindiga suka buɗe wa tawagar motocin wani ɗan takarar kujerar Sanata wuta.
Mai martaba Sarkin Damaturu, Hashimi II El-Kanemi, ya bayyana cewa za su saka mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo a addu'a domin ya gaji Buhari a 2023.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Ibrahim Lawan ya bayyana cewa yana da dukkan abun bukata domin zama shugaban kasar Najeriya a babban zaben kasar mai zuwa.
Za a ji cewa Jam'iyyar PDP ta ayyana Sanata Ahmed Babba Kaita a matsayin Ɗan Takarar daya Lashe Zaɓen Fidda Gwani na Shiyyar Daura a Ƙarƙashin jam'iyar adawar.
Jam'iyyar APC
Samu kari